<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>A Cikin Filibbiyawa LW348</title>
<lyrics>[V1]
 1) A cikin Filibbiyawa
 Sura ta uku kuwa,
 Mu duba aya ta goma
 Mu yi ta koyasuwa

[V2]
 KORUS
 Don in sa Shi, Yesu Kristi,
 Da ikon tashinsa
 Da tarayyar raɗaɗinsa,
 A cikin rain yau.

[V3]
 2) Ga ni, ana kamantad da ni,
 Bisa ga mutuwarsa
 Domin da ikonsa in kai
 Ga tashin matattu.
 Korus

[V4]
 3) Ban ce na rigaya na samu,
 Ko kuwa na cika ba,
 Amma in nace binsa
 Don in sami rawani.
 Korus

[V5]
 4) Ƴanuwa, ni ban maida kaina
 Na zama cikakke,
 Abubuwa na da na manta da su
 Don in yi ta kutsawa.
 Korus

[V6]
 5) Ina nan, ina nace binsa,
 Har zuwa mutuwa
 In kai ga ladan nasara,
 Ta kiran Allahna.</lyrics>
<hymn_number>348</hymn_number>
</song>